كفاك ربك. الكفكفية وشرح تصاريفها صحيحة مجربة

Shi yasa a duk lokacin da ake karanta kissan wafatin Manzon SAW zaka ga duk wanda ke saurara jikinsa yayi sanyi zuciyarsa ta karye, idonsa kamar yayi kuka wasu ma suna zubar da hawaye tsikar jiki tana tashi wanda hakan yana karawa musulmi so da kauna da kishin Annabi SAW , saboda haka ne ma na rubuta wadannan 'yan takardu don fito da tarihin wafatin Manzon SAW cikin harshen hausa da kowa ka iya dauka ya kara A cikin Littafin RIMAHU na Sarkin Muminai kuma Jagoran Daular Tijjniyya a Africa ta yamma sayyadi Umar Al Futy ya ambata cewa Darikar Tijjaniya tanada sharudda 23 ne, amma maulammu shehu Abubakar Atiku Sanka a Littafinsa IFADATUL MUR GABATARWA: Godiya ta tabbata ga Allah SWT mai rayawa mai kashewa, tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban kowa wanda yake cewa "Rayuwata da mutuwa ta alheri ce a gareku", da alayensa da Sahabbasa baki daya
A wannan makala tamu zatai duba ne ga Sharuddan wannan Darika ta Tijjaniya wadanda gaggamn masana a wannan Darika suka cirodaga Maulanmu Shehu Ahmadu Tijjani RTA da Almajiransa

Zamu iya ganin hakan balo balo cikin yadda aka tsara wuridanta da zikiranta da ma uwa uba rukunai da ladabanta.

29
معنى و شرح كفاك ربك كم يكفيك واكفة في معجم الغني معجم عربي عربي و قاموس عربي عربي
Bayan haka, hakika tarihin wafatin Manzon SAW tarihi ne mai matukar sosa ran dukkan wani Musulumi masoyin Annabi SAW badan komai ba sai don irin matukar kauna da Manzon SAW ya nunawa Alummarsa da hanyoyi daban — daban wanda hakan tasa Allah SWT ya yabeshi da fadinsa
كفاك ربك كم يكفيك شرح
Bayan haka kamar yadda kowa ya sani cewa wannan darika ta tijjaniya a tsare komai nata yake, babu wani abu komai kankantarsa face yana da tushe a cikin Alkuranai ko Sunna ta Annabi saw ko kuma wani zance shararre na malamai ababan dogaro a musulunci, wannan ne ya sanya Darikar ma ake mata kirari da Darikar Malamai
دعوة الكفكفية لاخراج وايقاف الثعابين واخراج السم

.

2
تذييل الشيخ أبي بكر عتيق على قصيدة كفاك ربك
معنى و شرح كفاك ربك كم يكفيك واكفة في معجم الغني معجم عربي عربي و قاموس عربي عربي
كفاك ربك كم يكفيك